‘Yan Bindiga a jihar Akwa-Ibom a cikin adaidaita sahu sun shiga gidan mata ‘yan bautar kasa(NYSC) suka musu fyade.
Sun kuma kwashi kudade, Kwamfuta, da wayar hannu.
Matasan sun ce ‘yan Bindigar sun musu barazanar kisa idan basu basu hadin kai ba.
Saidai hukumar ‘yansanda ta jihar tace bata da labarin harin.