fbpx
Thursday, February 25
Shadow

‘Yan Bindiga sun yiwa sojoji Sama Kwantan Bauna inda suka kashe wasu, wasu suka jikkata

‘Yan Bindiga sun yiwa Sojojin Saman Najeriya kwantan Bauna a Kaduna inda suka kashe wasu daga cikinsu.

 

Kakakin sojin, Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar inda yace lamarin ya farune ranar 13 ga watan Fabrairu.

 

Yace sojojin sun samu sun dakile harin inda suka kashe wasu daga cikin ‘yan Bindigar. Yace amma ‘yan Bindigar sun kashe wasu sojojin sannan wasu sun jikkata.

 

“Troops of the 271 Nigerian Air Force (NAF) Detachment today, 13 February 2021, foiled an ambush set up by a group of over 100 armed bandits at Ungwan Laya near Birnin Gwari in Kaduna State,” the statement partly read.

“The gallant troops were able to fight their way through the ambush killing dozens of bandits in the process.

“Unfortunately, some NAF personnel paid the supreme price during the operation, while a few others sustained varying degrees of injuries. The injured personnel are currently receiving treatment at the NAF Hospital in Kaduna.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *