fbpx
Saturday, June 25
Shadow

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da matar soja da wasu mutane shida a Keke dake jihar Kaduna

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da mutane bakwai a Keke A da B dake Millennium City a karamar hukumar Chukun dake jihar Kaduna.

Cikin mutanen da sukayi garkuwa dasu harda matar wani babban jami’in soji dake zaune a Keke A amma baya nan a lokacin, kuma sunyi garkuwa da makocinsa tare da wani mutun guda a motarsa.

Sai kuma a Keke B sukayi garkuwa da wani magidanci tare da matarsa da masu yi masa aiki guda biyu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Ba zanyi tazarce ba">>Shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.