fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da sarkin gargajiya tare da jigon APC a da wasu mutane a jihar Ondl

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da sarkin gargajiya na Ikare Ikoko a jihar Ondo, wato Chief Mukaila Bello a ranar alhamis.

‘Yan bindigar sunyi garkuwa dashi ne tare da wasu mutane guda uku wanda a cikinsu hadda jigon APC Hon. Adeniran Adeyemo.

Kuma suma sauran mutanen shuwagabannin gargajiya ne a jihar ta Ondo, inda sukayi garkuwa dasu akan babbar hanyar Owo Ikare.

Hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da faruwar wannan lamarin a yau ranar juma’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.