fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da shugaban kirista na jihar Plateau

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da babban malamin kirista dake lura da cocin ST Athony Parish kuma shugaban kirista a karamar hukumar Agware dake jihar Plateau,

Rev James Kantoma wanda sukayi garkuwa dashi a gidansa dake yankin ranar lahadai da daddare.

Wani mazaunin Agware Salis Joshua ya bayyanawa manema labarai na Punch ya tabbatarwa da manema labarai na Punch wannan lamarin, inda yace matasa sunyi kokarin ceto shi amma ‘yan bindigar suka fara bude masu wuta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta hana yin amfani da bakin gilashi a motoci da kuma boye lambar mota a jihar Yobe

Leave a Reply

Your email address will not be published.