fbpx
Friday, August 12
Shadow

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da shugaban Kiristoci tare da wani fasto jihar Kaduna

‘Yan bindiga sun sake yin garkuwa da malamin addinin Kirista guda biyu a jihar Kaduna.

John Cheitnum ya kasance shugaban mabiya addinin Kirista na karamar hukuma Jama’a kuma sunyi garkuwar dashi ne tare da fasto Donatus Cleopas.

‘Yan ta’addan dake fakewa da addinin Musulunci suna garkuwa da kiristoci sun dade suna wannan aika aikar kuka hukumar tsaro na cigaba da kokarin kawo karshen hakan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda aka birne gawar kaftin din soji da 'yan bindiga suka kashe wanda ke tsaron shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.