fbpx
Monday, August 15
Shadow

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da sojan ruwa bayan sun ji masa ciwo da adduna

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da wani sojan ruwa, Musa Lawal dake aiki a hedikwatar babbar birnin tarayya Abuja.

Matarsa ce ta bayyana wannan labarain inda tace sun jigata shi kafin du tafi dashi kuma sun yanke shi a hannunsa wanda keta zubar da jini.

An yi garkuwa dashi ne a wani gidansa dake Lokoja ranar litinin kuma sun kira daga baya sun bukaci a basu kudin fansa naira miliyan uku.

Yan bindigar sun balla kofar gidan nasa ne kafin suka damar shiga tare d tagogin gidan duka.

Karanta wannan  Labari me dadi: 'Yan bindiga sun sako mutane 35 da sukayi garkuwa dasu a Millennium City dake jihar Kaduna

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.