‘Yan Bindigar da suka tuba a jihar Zamfara sun kaiwa wanda suke daji inda suka yakesu suka kubutar da wanda aka sace.
Wanda ya tuba di da ake kira sa Smally ne ya jagoranci wasu zakakuran matasa suka shiga daji suka kubutar da mutane 38.
Lamarin ya faru a karamar hukumar Kauran Namoda dake jihar ta Zamfara.
A baya ne dai ‘yan Bindigar suka sace mutanen amma Smally ya jagoranci kubutar dasu.