fbpx
Sunday, December 4
Shadow

“Yan bindigar da sukayi garkuwa da mutane a jirgin kasa makaryata ne, kudi suke bukata”>>kwamiahinan tsaro na jihar Kaduna

Kwamishinan tsaro na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya bayyana cewa yan bindigar sukayi garkuwa da mutane a harin da suka kaiwa jirginsa karya suke yi da sukace ba kudi suke bukata ba.

Aruwan ya bayyana hakan ne a ranar talata a wata mahawa da suyi ta magance matsalar tsaro, inda yace yan bundigar suna kiran iyalan wa’yanda sukayi garkuwa dasu suna bukatar kudin fansa.

Inda ya kara da cewa kudi suke bukata sai yasa suka karbi narira miliyan 100 kafin su saki daya daga cikin mutanen da suka kama.

A karshe dai yace har yanzu suna nan suna iya bakin bakin kokarinau kuma zasu kawo karshen matsalar tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *