fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

‘Yan Bindigar Fulanine suka kashe Mutane 137 a Kasar Nijar>>Reuters

Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan ta’addar ISIS sun hada hannu da ‘yan bindigar Fulani wajan kai harin da ya kashe mutane 137 a Tahoua dake Jamhuriyar Nijar.

 

‘Yan Bindigar sun kai harin wanda aka ruwaiyo cewa na Ramuwar gayyane bayan da wasu ‘ya  Bijilante suka kashe wani Bafulatani.

 

Wannan kisan shine Mafi Muni a cikin ‘yan shekarunnan da ya faru a kasar ta Nijar, wanda ya zarta na baya da aka kashe mutane 100 da kuma wani da aka kashe 58.

 

An dai yi kasa-kasa da tutocin kasar dan nuna Alhinin wannan kisan mutane.

It’s a fragile zone that has seen inter-communal conflicts in the past,” Abarchi said. “They are now going after civilians, which … could set the zone on fire.”

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Rundunar soji ta damke 'yan bindigar da suka kashe mutane 40 a cocin katolika ta jihar Ondo

The security crisis will land at the feet of President-elect Mohamed Bazoum, who takes office next week, succeeding Mahamadou Issoufou.

Abou Oumarou, a retired colonel and former regional governor, said the repeated attacks raised questions about the military’s response.

“How is it that 200 people can move around on motorcycles and no one is aware?” he said.

“These forces need to surround these zones so that we know when there is a massive movement.”

The government said it is investigating the attacks.

Source: Reuters

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.