fbpx
Saturday, May 28
Shadow

‘Yan Boko Haram sun tafka kazamin fada a tsakaninsu sun kashe juna

Kungiyoyin dake ikirarin jihadi na Boko Haram da ISWAP sun tafka kazamin fada a tsaninsu inda suka kashe juna sosai.

 

Lamarin ya farune a kauyen Gargaj dake karamar hukumar Bama a jihar Borno.

 

Daya daga cikin manyan kwamandojin Boko Haram, Elhaj Ousman ya mutu a fadan.

Wannan dai dama ce ga sojojin Najeriya da su gama da ‘yan Boko Haram din.

Leave a Reply

Your email address will not be published.