fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

‘Yan daba sun kaiwa masu zanga-zangar SARS hari a Osun

Wasu gungun ‘yan daba dauke da adduna sun kai hari kan masu zanga-zangar SARS a jihar Osun.

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan daban sun far wa masu zanga-zangar, inda su ka  tarwatsa su, da misalin karfe 9:00 na safe a mahadar Olaiya da ke Osogbo, babban birnin jihar a ranar Asabar, 17 ga Oktoba, 2020.

Wannan ba shine karo na farko ba da ‘yan daban su ka tarwatsa masu zanga-zangar lumanar tun bayan fara zanga-zangar  a dawa da ayyukan SARS

Koda a makon da ya gabata ‘Yan daba sun kai hari a kan masu zanga-zangar a Abuja, Lagos, Ogun da Edo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *