Wani bawan Allah ne a wannan hoton na sama da ya kammala karatunshi na digirin dacta daga jami’ar Leed dake Ingila me suna Ibrahim Adam Mailafiya, yana kan hanyarshi ta komawa gida ‘yan fashi suka hallakashi, Allah ya jikanshi da Rahama.
Idan tamu tazo yasa mu cika da Imani.