fbpx
Monday, May 23
Shadow

‘Yan jam’iyyar PDP sun kaiwa Atiku ziyara

 A yau lahadi ‘yan jam’iyyar PDP na yankin Arewa masogabashin Najeeiya suka kaiwa tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ziyara, ya bayyana cewa zuwan nasu ya tunamai da irin abubuwan da sukayi tare a baya.

Atikun ya kuma yabi jam’iyyar PDPn inda yace yana farinciki ganin cewa jam’iyyar ta kama hanyar komawa akan salinta.

Atikun dai ya fice daga jam’iyya me mulki, APC inda ya bayyana ta da cewa ta kasa cikawa ‘yan Najeriya alkawuran data daukar musu. Kuma dama tuni anata rade-radin cewa PDPn Atiku zai koma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bidiyon yanda magidanci ya kama matarsa da kwarata da take soyayya dasu a kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published.