Babban dan jaridar wasam tamola, Adrian Durham ya caccaki tauraron dan wasan gana ba na Manchester United, Cristiano Ronaldo.
Inda ya bayyanawa manema labarai cewa babu babbar kungiyar dake neman sayen tauraron dan wasan duk da cewa yana cin kwala kwalai masu yawa.
Durham ya kara da cewa Bayern Munich ma tace bata son dan wasan, saboda sayen Ronaldo da Manchester tayi kuskure ne.