Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya bayyana cewa mutane jiharsa ba zasuyi Labour Party ba da dan tamararta na shugaban kasa Peter Obi.
Inda yace mutanen jihar tasa dan takarar APC zasuyi watau Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a zabe mai zuwa na shekarar 2023.
kuma yace a shirye yake ya kori duk wani shugaban da a karamar hukumarsa akayi rigistar bogi ta katin zabe.