fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Yan Kaduna ku yi ta addu’a Allah yasa a yi dokar da zata baiwa El-Rufai damar ci gaba da Mulki>>Nazir Sarkin Waka

Tauraron mawakin Hausa kuma jarumin fina-finan Hausa,  Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa abin na bashi dariya idan yaga ‘yan Kaduna na cewa ana ta musu aiki.

 

Yace haka suma lokacin Kwankwaso su ka yi ta murna amma kuma sai da ya sauka. Yace to suma mutanen Kaduna, Lokaci na harara.

 

Yace amma su yi addu’a Allah yasa majalisa ta yi dokar da zata baiwa gwamnan damar ci gaba da Mulki.

 

https://www.instagram.com/tv/CJ6rvhIJawY/?igshid=sx6het4xe1mv

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *