fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

‘YAN KISHIN KASA: Sun Hada Kudi Sun Gina Gada A Garinsu

Al’ummar garin Zainabi dake karamar hukumar Doguwa a Kano sun hada kudi domin gina katafariyar gada, don nemawa kan su mafita. Saboda samun saukin zirga-zirgar yau da kullum.

 

 

Yanzu haka dai aikin gadar ya yi nisa sosai, inda saura kadan su karasa wannan aiki.

 

 

Daga Aliyu El-Idrith Shu’aibu (Dan Autan Media)

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kungiyar magoya bayan Tinubu ta bayar da shawarar ya dauki Gwamna Elrufai a matsayin mataimakinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.