fbpx
Thursday, March 4
Shadow

‘Yan Majalisa sun sake neman shugaba Buhari yayi garambawul a bangaren tsaro

‘Yan Majalisar tarayya sun sake neman shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi Gafambawul a bangaren tsaro inda suka nemi ya sake yin gyare-gyare na musamman dan magance matsalar tsaron kasarnan.

 

Majalisar ta kuma yi kira ga sabbin shuwagabannin tsaro da su dauki matakan kawo karshen matsalar tsaron dake addabar Najeriya.

 

‘Yan Majalisar sun bayyana cewa, babu lokacin da ya kamata ace an samar da ‘yansandan jihohi kamar yanda. Sun yi wannan kirane yayin da matsalar tsaron Boko Haram da kuma rikice-rikicen Fulani da makiyaya ke ci gaba da zama barazana a Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *