fbpx
Monday, August 8
Shadow

‘Yan majalisar Tarayya na Kano sun baiwa jihar Tallafin Miliyan 22

‘Yan Majalisar Tarayya da suka fito daga Kano sun bayar da gudummawar Miliyan 22 ga jihar dan tallafawa mabukata a yayin da ake tsaka da fargabar cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Sanata Barrau I Jibrin  ya bada Miliyan 4 sai Sanata Kabiru Ibrahim Gaya da Sanata Malam Ibrahim Shekarau da suka bayar da miliya  2 kowanensu. Sai  ‘yan majalisar wakilai 11 da kowane ya bayar da Miyan 1.

 

 

Me baiwa gwamnan shawara kan sadarwa, Salihu Tanko Yakasai ne ya bayyana haka.

 

Gwamnatin Kano na ci gaba da samun gudummuwa cikin Asusun neman tallafi data bude.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.