fbpx
Friday, August 12
Shadow

‘Yan Najariya miliyan 29.4 ne ke ta’ammuli da miyagun kwayoyi>>Inji Hukumar NDLEA

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA ta bayyana cewa, ‘yan Najarian miliyan 29.4 ne ke ta’ammuli da miyagun kwayoyin.

 

Tace shekarun wadanda ke ta’ammuli da kwayoyin daga 15 ne zuwa 60.

 

Shugaban hukumar reshen jihar Anambra Florence Ezeonye ne ya bayyana haka a wajan taron ranar yaki da miyagun kwayoyi ta Duniya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari na ganawa da fasinjojin jirgin kasa da suka samu 'yanci daga hannun 'yan bindiga

Leave a Reply

Your email address will not be published.