fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

‘Yan Najeriya 2 sun mutu sanadin Coronavirus/COVID-19 a kasar waje

Wata mata ‘yar Asalin jihar Delta me suna Sheba Ogheneovo ta mutu sanadin cutar Coronavirus/COVID-19 a kasar Ingila.

 

Matar ta mutune ranar Juma’a bayan fama da ta yi da cutar na tsawon kwanaki.

 

Shugaban kungiyar gwararru ‘yan Urhobo, Farfesa Hop Eghagha ya bayyana haka a shafin kungiyar na facebook.

 

Hakanan shima wani dan Najeriya me sun Bola Omoyeni ya mutu sanadin cutar a kasar Ingila, Ranar Juma’ar data gabata.

 

Shima dai ya mutune a kasar Ingila kamar yanda Rahotanni suka bayyana.

Leave a Reply

Your email address will not be published.