fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

‘Yan Najeriya Miliyan 109 za’awa Rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19

Hukumar bada agajin lafiya matakin Farko ta Najeriya ta bayyana cewa mutane 109 ne take shirin yiwa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Shugaban hukumar,  Dr. Faisal Shu’aibu ne ya bayyana haka a Abuja a wajan ganawar Kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 na gwamnatin tarayya da Manema labarai.

 

Yace suna tsammanin samun rigakafin cutar daga tallafin da ake baiwa kasa da kasa har Miliyan 57.

“We remain in anticipation of about 57million doses of COVID-19 vaccines from the COVAX Facility and the AU. Working with the States, the Federal Government plans to vaccinate all eligible population from 18 years and above, including pregnant women.

 

“However, the decision to vaccinate any pregnant woman will be made in consultation with her healthcare provider. There will be considerations of whether she is at high risk of contracting Covid-19 or not.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *