fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

‘Yan Najeriya na son shugaba Buhari kuma zasu sake zabensa>>Dan majalisa, Muatapha

Dan majalisar tarayya daga jihar Sokoto, Ibrahim Al-Mustapha ya bayyana cewa, yasan ‘yan Najeriya har yanzu suna son shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Yace dan haka a shekarar 2023 jam’iyyar APC ce zata lashe shugabancin Najeriya.

 

Yace kuma matsalolin da ake samu a Najeriya,  Alamun nasara ne.

 

Ya bayyana hakane ga manema labarai na kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN a ranar Lahadi.

 

Yace matsalalolin tsaro da Najeriya ke fuskanta basu gagara gyara ba, za’a iya gyarasu, yace kasashe da yawa sun fuskanci matsaloli irin wannan.

Karanta wannan  Kuma Dai:Shima Sabon Akanta Janar da Buhari ya na nada EFCC na bincikenshi kan satar kudin Talakawaku

 

Yace Najeriya na shawo kan wadannan matsalolin al’amuranta zasu daidaita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.