fbpx
Monday, June 27
Shadow

‘Yan Najeriya zasu fada cikin bakin talauci>>Inji Bankin Duniya

Bankin Duniya yayi hasashen cewa, ‘yan Najeriya zasu fada cikin bakin talauci.

 

Bankin ya bayyana cewa, Najeriyar da makwabtanta dake kusa da Sahara zasu fada cikin karin rashin tabbas na rayuwa.

 

Rahoton da aka samo daga bankin Duniya a ranar Juma’a yace matsalar yakin da ake tsakanin kasashen Rasha da Ukraine na daga cikin abubuwan da zasu kara jefa ‘yan kasashen Africa Talauci.

 

Yace matsalar kudin ba kasashen Africa kadai zata shafa ba, hadda kasashen Turawa da yawa wanda kuma hakan zai kai ga a tsuke bakin aljihu wanda kuma wannan zai kai har ga zuwa kasashen Aftican.

Leave a Reply

Your email address will not be published.