Bankin Duniya ya bayyana cewa, ‘yan Najariya da yawane suka kudance a shekarar 2021.
Bankin ya fitar da rahoto ne kan habakar ingancin rayuwa da samun kudaden shiga da ake aunawa da per capit wanda ya karu zuwa $5,250 daga $5,000 a shekarar 2020.
Wannan ma’auni na kayyade gaba dayan kudaden da aka samu a kasane ta banyoyi daban daban.