fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

‘yan sand sun cakawa mata wuka a cikinta sun lakadawa yaronta duka kan naira dari a jihar Osun

Wasu ‘yan sanda a Apomu dake jihar Osun sun caccakawa wata mata wuka a ciki kan ta bukaci su biyata kudin gasasshen naman da suka siya a hannunta.

‘Yan sanda sun sayi naman guda uku ne a hannun yaronta wanda suke sayarwa naira dari biyu amma sai suka bashi naira dari biyar suka ce masa ya cika suran kudin.

Yaron ya shiga gida ya fadawa mahaifiyar tasa sai ta fito ta tambayesu kudinta wanda hakan yasa suka lakada masa duk suka ce su jami’ai ne ba zasu biya ba.

Karanta wannan  Rundumar sojin sama sun hallaka shugaban 'yan ta'addan Boko Haram da tawagarsa a jihar Maiduguri

Sannan itama mahaifiyar tasa nai suna Witheld sunci mutuncinta inda har daya daga cikinsu ya caka mata wuta a cikinta kuma ba’a dade da yiwa matar tiyata ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.