“Yan sanda sun bindige wani matashi mabiyin Shi’a guda a garin Kaduna.
“Daya daga cikin mabiya Shi’a a kenan a Kaduna mai suna Mustapha Abubakar (Master) daya bakunci lahira sakamakon Harbin da ‘Yan sanda suka mashi a karjin shi a yau juma’a 29/04/2022 wurin Zanga-Zangar nuna goyon bayan al’ummar Falasdin daya gudana a Kaduna.