fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

‘Yan sanda sun damke wasu ‘yan Najeriya a kasar UK da laifin sayar da sassan jikin dan adam

Hukumar ‘yan sandan kasar United Kindom sun damke wasu ‘yan Najeriya guda biyu da laifin yar da sassan jikin dan adam.

Kuma hukumar ta caje su ne akan laifin da suka aikata na tafiya da wani yaro kasar domin sayar da sassan jikinsa, amma yanzu an ceto rayuwar yaron.

Mutanen sun hada da Beatrice Nwanneka Ekweremadu, dan shekara 55, da Ike Ekweremadu, dan shekara 60.

Kuma yanzu haka suna hannun hukuma amma yau ranar alhamis za’a gurfanar dasu a gaban kotun magistare.

Leave a Reply

Your email address will not be published.