fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Yan sanda sun kama wani direba da aka tabbatar shi ya buge dan jaridar Vanguard da mota wanda yayi sanadin mutuwarshi

Wani direban kasuwanci ne ya kashe Henry Salem Tordue, wakilin jaridar Vanguard da ya bace, kamar yadda ‘yan sanda suka bayyana a ranar Juma’a.

Kakakin ‘yan sandan Frank Mba ya ce an kashe Tordue ne a babbar hanyar Mabushi da ke Abuja.

Itoro Clement, mai shekaru 29 da ake zargin, an kama shi ne a yayin wani taron tattaunawa da aka yi a hedikwatar rundunar.

Tordue, wakilin majalisar wakilai, an sanar da batanshi bayan an ganinshi na kashe a ranar 13 ga Oktoba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hakika munyi babban rashi, cewar shugaba Muhammadu Buhari bayan rasuwar Muhammad Barkindo

Leave a Reply

Your email address will not be published.