fbpx
Friday, July 1
Shadow

Yan sanda sun kama wasu da ake zargin ‘yan fashi ne a Bayelsa, sun kwato bindigogi

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bayelsa sun cafke wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne tare da kwato wata bindigar Barretta a hannunsu.

Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Asinim Butswat, a wata sanarwa a ranar Talata, 24 ga watan Mayu, ya ce an kama wadanda ake zargin ne a cikin babur mai kafa uku a Yenagoa.

Ya kara da cewa ana ci gaba da gudanar da bincike, kuma za a gurfanar da wadanda ake zargin a gaban kotu idan aka kammala binciken.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wata mata ta koka bayan yaron mai gidansu ya lakadawa mahaifuyarta duka har ta mutu a jihar Anambra

Leave a Reply

Your email address will not be published.