fbpx
Friday, July 1
Shadow

‘yan sanda sun kashe dan bindiga a jihar Kaduna sun kwace babur dinsa da AK47

Hukumar ‘yan sanda a jihar Kaduna ta tabbatar da kashe wani dan bindiga tare da kwace bindigarsa ta AK47 da kuma babur dinsa.

DSP Muhammad Jalinge ya bayyana wannan labarin inda yace hukumar sun samu labari ne cewa ‘yan bindigar sun kai hari karamar hukumar Giwa.

Kuma sun kai agajin gaggawa a lokacin da abin ke faruwa da safiyar ranar alhamis, inda suka kashe dan bindigar sanye da kayan hukuma a jikinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli hotunan baiwar Allah, 'yar Najariya data rasu a Saudiyya wajan aikin Hajji

Leave a Reply

Your email address will not be published.