fbpx
Sunday, August 7
Shadow

‘Yan sanda sun kashe dan haramtacciyar kungiyar IPOB guda a musayar da sukayi bayan sun kai masu farmaki a jihar Ebonyi

Hukumar ‘yan sanda a jihar Ebonyi sun kaiwa ‘yan ta’adda farmaki a sansaninsu dake jihar inda suka kashe mutun guda a musayar wutar da sukayi.

Mai magana da yawun hukumar na jihar, Chris Anyanwu ne ya bayyana hakan ranar juma’a inda yace sun kai harin ne ranar alhamis.

Kuma kautata zaton cewa sansanin ‘yan haramtacciyar kungiyar IPOB ne dake kashe mutane ba babu dalili.

Kuma sun kai masu harin ne a kauyen Oriuzor dake karamar hukumar Ezza a jihar ta Abakaliki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.