fbpx
Monday, June 27
Shadow

“‘Yan siyasar Najeriya barayi ne, domin sun baiwa ‘yan bindiga aron kasar”>> mai neman takarar shugaban kasa na SDP

Prince Adewole Adebayo, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar SDP ya bayyana cewa yawancin ‘yan siyasar Najeriya duk barayi ne, na garinsu basu wuce 200 ba kacal.

Kuma yace suma hukumar kasar da gwamnati bakidaya duk marasa kishin kasa ne domin baiwa ‘yan bindiga aron kasa sunki magance su har yanzu tare da Boko Haram.

Adewole ya kara da cewa ‘yan majalissu da ministoci da sauran ma’aikatan gwamnati duk ba mutanen kirki bane, domin mutumin kirki ba zai sace kudin kasa ko naira daya ba face har naira biliyan 140.

Leave a Reply

Your email address will not be published.