fbpx
Monday, August 15
Shadow

‘Yan ta’addan Ansaru sun gargadi haramatcciyar kungiyar IPOB, sunce itace ke kashe musulmai a kudancin Najeriya

‘Yan ta’addan Jamar Ansarul Muslimina fi Biladi Sudan, wanda aka fi sani da Ansaru sun ce haratacciyar kungiyar IPOB ce ke kashe mutane a kudu masu gabashin Najeriya.

Ansaru sun bayyana hakan ne a wani bideyo da suka saki, inda sukace ba wata maganar ‘yan bindigar da ba’a sansu ba da ake cewa, ‘yan IPOB ne ke kashe masu musulmai a kudancin kasar nan.

Inda suka ce a kwanakin baya ‘yan kungiyar ta Nnamdi Kaunun sun kashe wata mata mai suna Harira da yaranta guda hudu a Anambra.

Karanta wannan  Matsalar tsaro ta kare a Edo, domin gwamnati ta saka kyamarori a fadin jihar-kwamishinan 'yan sanda

Saboda haka suma zasu tsayawa Musulmai da kuma musulunci bakidaya domin daukar fansa kan kashe musulmai da IPOB keyi.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.