fbpx
Sunday, August 7
Shadow

‘Yan ta’addan Ansaru sun mamaye karamar hukumar Hukumar Birnin Gwari ta jijar Kaduna, ji ta’addancin da sujayi ranar litinin

Dan takarar majalisar wakilai na karamar hukumar Birnin Gwari a jam’iyyar PDP, Shehu Abubakar ya bayyana cewa ‘yan ta’adda sun mamaye karamar hukumar.

Inda yace yanzu yawancin yankunan karamar hukumar ‘yan ta’addan Ansaru sun mamayesa musamma ta gabshinta.

Ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da manema labarai na Channels, inda yace masu a ranar litinin ma sun hana ‘yan siyasa gudanar da yakin neman zabe.

Kuma a karshe yace ‘yan ta’addan sum kai kusan shekaru goma suna cin karensu ba babbaka a karamar hukumar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.