fbpx
Thursday, September 29
Shadow

‘Yan ta’addan ISWAP sun dauke manoma shida a jihar Borno

‘Yan ta’addan ISWAP sun dauke manoma guda shida a jihar Maiduguri bayan da suka je gibe abind suka shuka a yau ranar laraba.

Masani Zangola Makama ne ya bayyana hakan inda yace sunyi garkuwa da manoman ne a kauyen Bulagarji dake garin Mafa a Borno.

Kuma daya daga cikin iyalan manoman ya bayyana cewa ‘yan ta’addan sun bukaci naira miliyan biyar kudin fansa kafin su sako su.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Kasar Qatar ta sassauta haramcin shan giya saboda gasar cin kofin Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published.