fbpx
Sunday, August 7
Shadow

‘Yan ta’addan jam’iyyar PDP sun lalata shagunan talakawa a jihar Osun saboda sun zabi PDP

Wasu ‘yan ta’addan da ake zargin cewa na jam’iyyar APC ne sun kaiwa masu shaguna hari a babban birnin Osun, wato Osogbo.

Inda suka lalata masu shaguban nasu masu yawa suka ce wai basu zabi APC ba a zaben gwamna da aka gudanar ranar asabar wanda PDP tayi nasara.

Hukumar Civil Defensa tace ba’a taba yin zabe an kammala shi cikin natsuwa ba kamar irin na jihar ta Osun, amma yanzu rikicin ya fara tashi.

A ranar lahadi ne hukumar zabe ta INEC tace dan takarar PDP Adeleke cewa shi ne yayi nasarar lashe zaben da aka gudanar ranar asabar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.