fbpx
Monday, August 15
Shadow

‘Yan ta’addan Najeriya sun fara kaiwa masu daukar nauyinsu hari, cewar fasto Giwa

Babban malamin addinin Kirista, Fasto Giwa ya bayyaba cewa ‘yan ta’addan Najeriya sun fara kaiwa masu daukar nauyinsu hari.

Ya bayyana hakan ne bayan ‘yan ta’addan ISWAP sun kaiwa gidan yari na Kuje dake babban birnin tarayya hari, sannan kuma sun kaiwa tawagar tsaron shugaba Buhari hari.

Inda yace dama shi tun tuni ya shawarci ‘yan Najeriya cewa kar su zabi Muhammadu Buhari amma suki to ga irinta nan.

Kuma yana fatan sun dauki darasi ba zasu sake irin wannan kuskuren ba a zabe mai zuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.