fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

‘Yan Takara 36 Ne Suka Cire Zunzurutun Kudi Har Naira Milyan 100 Suka Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa A APC, Mutane 109 Kuma Suka Sayi Na Gwamna A Naira Milyan 50

‘Yan Takara 36 Ne Suka Cire Zunzurutun Kudi Har Naira Milyan 100 Suka Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa A APC, Mutane 109 Kuma Suka Sayi Na Gwamna A Naira Milyan 50

Daga Comr Abba Sani Pantami

Mutane 270 suka sayi na dan majalisar Dattijai, inda mutane 969 suka sayi na dan majalisar Tarayya.

Haka zalika kusan mutane sama da 2,000 ne suka sayi na majalisar dokokin jihohin Najeriya.

Sakataren tsare tsaren Jam’iyyar APC na kasa Alh. Sule Argungum ne ya shaidawa manema labarai adadin yawan mutanen da suka sayi Form domin neman kujeru a jam’iyyar APC.

Karanta wannan  'Yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa sun ce zasu fara kashesu

A yau Talata jam’iyyar za ta rufe saida fom din ta, inda ‘yan takarkari suke ta maida fom din su a halin yanzu bayan sun cike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.