fbpx
Sunday, June 26
Shadow

‘Yan takarar APC, da Gwamnonin jam’iyyar sun amince shugaba Buhari ya zabi mutum daya da yake son ya zama shugaban kasa a APc ba tare da yon zaben fidda gwani ba

Alamu sun nuna cewa, jam’iyyar APC na shirin tsayar da dan takarar bai daya ba tare da yin zaben fidda gwani ba.

 

Jaridar Punchng ta ruwaito cewa duka ‘yan takarar shugaban masa na jam’iyyar sun amince da haka ba tare da gadda ma ba in banda Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu.

 

Hakanan suma gwamnonin jam’iyyar rahoton yace sun amince da hakan.

 

A wajan zaben shugaban jam’iyyar APC da aka yi a baya ma hakane ta faru.

 

All the presidential aspirants in the All Progressives Congress, except a former  Lagos State governor, Asiwaju Bola Tinubu, are open to the idea of the candidate of the party emerging through consensus, Punchng reports.

Karanta wannan  Darekta janar na kungiyar dake yiwa Tinubu yakin zabe ya mika sakon dogiya ga gwamnonin Arewa saboda goyon bayan shugaban kasa na gaba na sukeyi, a cewarsa

The consensus method will entail the President, Major General Muhammadu Buhari (retd.), anointing one of the aspirants, while the others simply step down for him as was done during the March 26 national convention of the APC, which produced Senator Abdullahi Adamu as the chairman.

It was gathered that all the governors on the platform of the ruling party had also adopted the method at the state level.

However, based on the Electoral Act, any aspirant who agrees to step down must do so in writing. Anything short of this will make the consensus option impossible.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.