fbpx
Monday, June 27
Shadow

‘Yan takarar shugaban kasa na APC sun tashi baran-baran an kasa samun mutum daya da zai tsayawa jam’iyyar takara babtare da zaben fidda gwani ba

Bayan taron da suka yi da shugaban kasa, Muhammadu Buhari kuma ya basu umarnin zuwa su tattauna tsakaninsu, ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC sun tashi barambaram.

 

Sun zaunane da niyyar samar da dan takarar da zasu janyewa ba tare da an yi zabe ba, saidai hakan bata samu ba.

 

Zuwa yanzu Yariman Bakura da Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru ne suka janye daga takarar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar zabe zata karawa 'yan Najeriya lokaci don su cigaba da rigistar katin zabe, cewar Mahmood Yakubu

Leave a Reply

Your email address will not be published.