fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

‘Yan uwa biyu sun kone sakamakon hadari akan babbar hanyar Legas zuwa Badagry

Hukumar dake lura da ababen hawa akan titi ta FRSC ta tabbatar da cewa mutane biyu sun mutu a wani mummunan hadari kan babbar hanyar Legas zuwa Badagry.

Yayin da kuma suka ce mutane biyu da suka rayu suna jijya a asibiti. Hadarin ya faru ne sakamakon kamawa da wuta da motar tasu tayi kuma sun dakko man fetur a cikinta,

Wanda ya kusan lita talatin da zasu kai shi kasar Benin Republic ne.

Mutanen da mutum ‘yan uwa ne su mahaifinsu daya kuma matansu na dauke da ciki yayin da Allah ya dauke rayuwar tasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.