fbpx
Monday, August 15
Shadow

‘Yan vigilanti sun lakadawa malamin almajirai duka a jihar Kano har ya mutu

‘Yan vigilanti sun lakadawa malamin almajirai duka a anguwar Dabai dake karamar hukumar Gwale a jihar Kano har ya mutu.

Wannan lamarin ya faru ne a ranar lahadi bayan wata mata ta zargi malamin almajiran da satar wani karamin yaro.

Malam Musa ya kasance sanannen malami mai koyar da almajirai karatun alkura’ani a Dabai dake karamar hukumar Gwale.

Yaronsa Ibrahim ne ya bayyanawa manema labarai na Premium Times wannan labarin a yau ranar litinin, kuma yace an kama shugaban ‘yan vigilantin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda Sadio Mane yaci kwallaye biyu aka soke a wasan da Munich ta lallasa Wolfsburg daci 2-0

Leave a Reply

Your email address will not be published.