fbpx
Thursday, July 7
Shadow

‘Yan wasan gaba na Manchester United basu kai kwarewar Cavani ba>>Pogba

Mashahurin dan wasan kwallon kafa na kasar Faransa dake taka leda a kungiyar Manchester United, Paul Pogba ya bayyana cewa yan wasan gaba na tawagar United basu kai matakin Edinson Cavani ba.

Pogba ya fadi wannan maganar ne bayan da shi da Cavani suka yi nasarar ciwa Manchester kwallaye biyu a wasan data doke Fulham daci 2-1 a daren jiya, inda ta dare saman teburin gasar Premier League.

Ana sa ran cewa Edinson Cavani zai dan ringa taimakawa ne kawai ga yan wasan gaba na United masu karancin shekaru, amma sai dai dan wasan ya jajirce sosai inda ya bayyana cewa shima fa yana daga cikin manyan yan wasa a kungiyar.

Manchestee United Strikers are not at the same level as Edinson Cavani>>Pogba

Karanta wannan  Ahir dinka, karka kara dangantamu da Peter Obi, Haramtacciyar kungiyar IPOB ta gargadi Kwankwaso

Paul Pogba has claimed Man Utd’s strikers do not possess the same quality as veteran superstar Edinson Cavani.

It was thought the 33-year-old would provide cover for United’s youthful front three upon his arrival at Old Trafford.

But Cavani has already proved himself to be an outstanding addition to Ole Gunnar Solskjaer’s squad.

The Uruguayan netted a real poacher’s goal to equalise in Wednesday’s win over Fulham.

Pogba stole the show with a stunning 25-yard winner with his weaker left foot, but the midfielder was quick to lavish praise on United’s clinical frontman.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.