fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Yan wasan Real Madrid guda biyu Eden Hazard da Casemiro sun kamu da cutar Covid-19

Real Madrid ta bayyana a shafinta na yanar gizo cewa yan wasanta guda biyu Eden Hazard da Casemiro sun kamu da cutar korona a gwajin da aka yiwa yan wasa da ma’aikatan kungiyar jiya ranar juma’a.

Kungiyar ta kara da cewa gabadaya sauran yan wasanta da kuma ma’aikatan na tawagar farko basu kamu da cutar ba yayin da su kuma Hazard da Casemiro zasu cigaba da killace kansu.
Casemiro da Hazard sun kamu da cutar ne bayan abokin aikin su Militao ya kamu da cutar a makon daya gabata kuma yanzu yan wasan ba zasu buga wasan da Real zata kara da Valencia ba a gasar La Liga.
Sanna kuma yan wasan ba zasu yi tafiya izuwa kasashen suba domin buga wasanni a hutun da za’a bayar na buga wasannin kasashe amma zasu fara bugawa Madrid wasa bayan an dawo daga hutun.

Real Madrid have announced that Eden Hazard and Casemiro have both tested positive for COVID-19.

The Belgian winger and the Brazilian midfielder were among the group of players and staff who were tested at Valdebebas in the latest round of tests carried out on Friday morning.

Karanta wannan  Kungiyar PSG ta kori kocinta Maurizio Pochettino

 

Their tests returned positive, while other players and members of the coaching staff of the first team returned negative results on Friday morning as well as from the antigen tests carried out on Saturday morning.

 

A statement from the club read: “Real Madrid CF announces that our players Casemiro and Hazard have given positive results in the Covid-19 tests carried out on Friday morning.

 

“All the other players and the coaching staff of the first team, as well as all club employees who work directly with them, gave negative results in that same test carried out yesterday. Likewise, it is confirmed again that all, except for Casemiro and Hazard, have given negative results in the antigen tests carried out this morning.”

 

Casemiro and Hazard join Militao, who tested positive for COVID-19 a week ago.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.