fbpx
Monday, March 1
Shadow

Yanda aka sanar da ‘yansanda zuwan ‘yan Bindigar da zasu sace daliban Kagara amma basu dauki mataki ba

Rahotanni sun bayyana cewa an kwashe awanni 11 ‘yan Bindiga na shawagi a yankin Kagara kamin su kai harin da suka sace daliban makarantar Sakandare a garin.

 

A ziyarar da wakilin The Cable ya kai garin ya samu bayanin cewa ‘yan Bindigar sun fara yada Zango a garin kwari ne da misalin karfe 2 na rana inda suka rika tsara yanda zasu kai harin.

 

Yan Bindigar kimanin su 50 sun ajiye ababen hawansu a bayan gari inda suka shiga garin a kafa. Majiyar tace ta yi hira da mutane kusan 12 kuma ta fahimci cewa an sanar da ‘yansanda game da harin amma basu dauki daukar mataki, Maimakon haka sai suka koma suna tsare ofishin su na garin.

 

During a visit to the community, TheCable gathered that the bandits first arrived at Kwari village at about 2pm on Tuesday, waiting and planning how to pounce on the schoolchildren.

 

Numbering more than 50, they were said to have parked their motorcycles in the bush before proceeding to the school on foot around midnight.

 

In interviews with more than a dozen residents, including parents of the abducted students and staff of the school, TheCable learnt that the police were alerted about the development but they failed to respond, choosing instead to secure a police station located in the centre of the town — less than three kilometres from the school.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *