Jama’a Ga Gwarzon Deliget Na Zaben Fidda Gwani Na 2023
Tanko Rossi Sabo ya cika alkawarin da ya dauka a Karaman Hukuman Sanga, inda ya cewa al’umman Sanga idan suka bashi delegate duk kudin da ya samu zai kawo a kasa su gida uku, kashi daya na marayu, kashi daya na ‘yan kwallon kafa, kashi daya shi da jam’iya.
Ga kudin nan ya kawo su cash bawai cheque ba.
Da a ce kowanne delegate zai yi irin wannan a karamar hukumar shi da ya kyauta kam.
Daga Yusha S Abdul