fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Yanda Direba ya gane wanda yayi garkuwa dashi a cikin fasinjojin motarsa a Sokoto

Lamarin ya farune a Karamar hukumar Dange-Shuni ta jihar Sokoto inda me garkuwa da mutanen ya hau mota zuwa Kano.

 

Saidai Direban motar ya ganeshi, wanda a cikin motar ne kwanakin baya aka yi garkuwa dashi har sai da ya biya kudin fansa sannan suka sakeshi.

 

Da ya gane me garkuwa da mutanen, sai ya je ya gayawa shugaban kungiyar direbobin tashar motar inda shi kuma ya tafi ya gayawa ‘yansanda. An sa wani direba na daban ya tuka motar kamar za’a tafi da gaske inda ‘yansanda suka tare motar suka kama mai garkuwa da mutanen.

 

Bayan bincike, ya amsa laifinsa inda yace yana cikin wata kungiyar masu garkuwa da mutanene kuma ana kiransa da sunan Hadari.

 

Kakakin ‘Yansandan jihar, DSP Muhammad Sadiq ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace ana kan ci gaba da bincike.

” After identifying him, he alerted our leaders who in turn informed the nearest police outpost,” one of the NURTW members told Daily Trust.

It was said that the leaders had changed the driver of the vehicle with another person after the car was loaded with passengers and the new driver started driving the car towards Shuni town.

Karanta wannan  Hallau rundunar sojin sama ta sake kashe shugaban 'yan ta'addan jihar Katsina tare da tawagarsa

It was gathered that the car was blocked by the police who arrested the suspect and took him to their office.

While being interrogated, he (the suspect) was said to have admitted belonging to a gang of kidnappers who fondly called him ‘Hadari’ and this was later corroborated by the driver when invited for questioning.

“The police were surprised when the driver told them the name because he was not around during the interrogation,” our source added.

It was said that the suspect was later transferred to the Sokoto State Police Command headquarters for further investigation.

The spokesman of the Command, DSP Muhammad Sadiq while confirming the incident, said investigation was still ongoing.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.