fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Yanda DSS suka tsare shuwagabannin CNG saboda shirya zanga-zanga a Arewa

A jiya, Juma’a ne jami’an DSS suka tsare shuwagabannin kungiyar CNG 4 saboda shirya zanga-zangar lumana dan nuna rashin jin dadin kashe-kashen da ake a Arewa.

 

Kungiyar ta shirya zanga-zangar ne inda tace zata mamaye duka jihohin Arewa 19 da kuma majalisar tarayya a yau, Asabar.

 

Saidai da misalin karfe 11 na daren Ranar Juma’a shuwagabannin kungiyar, Nastura Ashir Sharif, Balarabe Rufai, Aminu Adam, da Dr. Muhammad Nawaila sun amsa kiran na DSS inda akai ta musu tambayoyi har zuwa karfe 2:25 na dare kamar yanda kakakin kungiyar, Abdulaziz Sulaiman ya bayyana.

 

“#EndInsecurityNow protests against the rampant killings in Northern Nigeria and displacement of hundreds of communities has come under intense pressure and intimidation in the last few hours by the DSS which is hell bent on suppressing the tearful voice of the Northerner.

“The development saw officials of the CNG Nastura Ashir Sharif, Balarabe Rufai, Aminu Adam and Dr Muhammad Nawaila being invited by the DSS in Kano where they were held from 11pm Friday to 2:15am Saturday.

“Throughout their stay at the DSS office, they were incommunicado not answering calls on their phones and not returning the same. We are on the alert.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *